Amos 3:6 - Littafi Mai Tsarki6 Zai yiwu mutane su rasa firgita, Idan aka busa ƙahon yaƙi a birni? Zai yiwu wata babbar masifa ta auko wa birni Ba da yardar Ubangiji ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Idan aka busa ƙaho a ciki birni mutane ba sa yin rawar jiki? Sa’ad da bala’i ya auko wa birni, ba Ubangiji ne ya sa a kawo shi ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |