Amos 3:2 - Littafi Mai Tsarki2 “Daga cikin dukan al'umman da nake ƙauna a duniya, Ku kaɗai ne na sani, Nake kuma kulawa da ku, Don haka zan hukunta ku saboda zunubanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 “Ku ne kaɗai na zaɓa cikin dukan al’umman duniya; saboda haka zan hukunta ku saboda dukan zunubanku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |