Amos 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 Zan murmushe gidajensu na rani da na damuna. Zan hallakar da gidajen da aka ƙawata da hauren giwa, Kowane babban gida kuwa za a rushe shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Zan rushe gidan rani da na damina; gidajen da aka yi musu ado da hauren giwa za a rushe su haka ma duk za a rurrushe manyan gidaje,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |