Amos 3:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ubangiji ya ce, “Waɗannan mutane suka cika gidajensu masu daraja da abubuwan da suka samo ta hanyar zamba, da ta kama-karya. Ta yadda za su yi su yi aminci ma, ba su sani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Ba su ma san yadda za su yi abin da yake daidai ba,” in ji Ubangiji, “sun ɓoye ganima da abubuwan da suka washe a cikin kagarunsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |