Amos 2:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sun tattake marasa ƙarfi da kāsassu, Suna tunkuɗe matalauta su wuce. Tsofaffi da samari sukan tafi wurin karuwan Haikali. Ta haka suke ɓata sunana mai tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sun tattake kawunan matalauta kamar yadda suke taka laka suka kuma danne wa marasa galihu gaskiya. Uba da ɗa su na kwana da yarinya guda, suna kuma ɓata sunana mai tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |