Amos 2:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji ya ce, “Mutanen Mowab sun ci gaba da yin zunubi. Hakika, zan hukunta su, Don sun ƙone ƙasusuwan Sarkin Edom Don su yi toka da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ga abin da Ubangiji ya ce, “Saboda zunubai uku na Mowab, har guda huɗu ma, ba zan fasa hukunta su ba. Gama ya ƙone ƙasusuwan sarkin Edom suka zama sai ka ce toka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |