Amos 1:14 - Littafi Mai Tsarki14 Saboda haka zan aukar da wuta a kan garun Rabba, Ta ƙone kagarar birnin. Za a yi kururuwa a ranar yaƙi, Faɗan kuwa zai yi rugugi kamar hadiri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Zan sa wuta a katangar Rabba da za tă ƙone kagarunta za a yi kururuwa a ranar yaƙi, faɗan kuwa zai yi rugugi kamar hadiri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |