Afisawa 6:18 - Littafi Mai Tsarki18 a koyaushe kuna addu'a da roƙo ta wurin ikon Ruhu ba fāsawa. A kan wannan manufa ku tsaya da kaifinku da matuƙar naci, kuna yi wa dukan tsarkaka addu'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 A koyaushe ku kasance kuna addu’a da roƙo ta wurin ikon Ruhu ba fasawa. A kan wannan manufa ku zauna a faɗake da matuƙar naci, kuna yin wa dukan mutanen Ubangiji addu’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |