Afisawa 6:13 - Littafi Mai Tsarki13 Saboda haka, sai ku ɗauki dukan makamai na Allah, domin ku iya dagewa a muguwar ranar nan, bayan kuma kun gama kome duka, ku dage. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka sai ku yafa dukan kayan yaƙi na Allah, domin sa’ad da ranar mugun nan ta zo, ku iya yin tsayin daka, bayan kuma kuka gama kome, ku dāge. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |