Afisawa 5:8 - Littafi Mai Tsarki8 domin dā ku duhu ne, amma a yanzu ku haske ne a cikin Ubangiji. Ku yi zaman mutanen haske, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Gama a dā zukatanku sun cika da duhu, amma yanzu ku haske ne a cikin Ubangiji. Ku yi rayuwa kamar ’ya’yan haske အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |