Afisawa 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Kun dai tabbata, ba wani fasiki, ko mai aikin lalata, ko mai kwaɗayi (wanda shi da mai bautar gumaka duk ɗaya ne), da yake da gādo a mulkin Almasihu da na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ku dai tabbata, ba wani mai fasikanci, ko mai aikin lalata, ko mai kwaɗayin (wanda shi da mai bautar gumaka ɗaya ne), da yake da gādo a mulkin Kiristi da na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |