Afisawa 5:23 - Littafi Mai Tsarki23 Don miji shi ne shugaban matarsa, kamar yadda Almasihu yake shugaban Ikkilisiya, wato, jikinsa, shi kansa kuma shi ne Mai Ceton jikin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Gama miji shi ne kan mace, yadda Kiristi yake kai da kuma Mai Ceton ikkilisiya, wadda take jikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |