Afisawa 4:32 - Littafi Mai Tsarki32 Ku yi wa juna kirki, kuna tausayi, kuna yafe wa juna kamar yadda Allah ya yafe muku ta wurin Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Ku yi alheri, ku kuma ji tausayin juna, kuna gafarta wa juna, kamar yadda a cikin Kiristi, Allah ya gafarta muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |