Afisawa 4:3 - Littafi Mai Tsarki3 Da ƙwazo ku kiyaye ɗayantuwar da Ruhu yake zartarwa, kuna a haɗe a cikin salama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku yi ƙoƙari sosai ku kiyaye zaman ɗayan nan da Ruhu ya ba ku, ku yi haka ta wurin zaman lafiya da juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |