Afisawa 4:29 - Littafi Mai Tsarki29 Kada wata alfasha ta fita daga bakinku, sai dai irin maganar da ta kyautu domin ingantawa, a kuma yi ta a kan kari, domin ta sa alheri ga masu jinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Kada wata ƙazamar magana ta fita daga bakunanku, sai dai abin da yake da amfani don gina waɗansu bisa ga bukatunsu. Ta haka maganarku za tă zama da amfani ga masu jinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |