Afisawa 4:28 - Littafi Mai Tsarki28 Kada ɓarawo ya ƙara yin sata, a maimakon haka sai ya motsa jiki yana aikin gaskiya da hannunsa, har da zai sami abin da zai ba matalauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Duk wanda yake sata, sai yă daina sata, dole kuma yă yi aiki, yă yi wani abu mai amfani da hannuwansa, don yă sami abin da zai iya raba da masu bukata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |