Afisawa 4:25 - Littafi Mai Tsarki25 Saboda haka, sai ku watsar da ƙarya, kowa yă riƙa faɗar gaskiya ga maƙwabcinsa, gama mu gaɓoɓin juna ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Saboda haka dole kowannenku yă bar yin ƙarya, yă kuma riƙa faɗa wa maƙwabcinsa gaskiya, gama dukanmu gaɓoɓi jiki ɗaya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |