Afisawa 4:24 - Littafi Mai Tsarki24 ku ɗauki sabon halin nan da aka halitta bisa ga kamannin Allah da hakikanin adalci da tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Ku sanya sabon halin nan da aka halitta bisa ga kamannin Allah, halin nan kuwa, yă bayyana cikin adalci, da zaman tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |