Afisawa 4:21 - Littafi Mai Tsarki21 in da a ce kun saurare shi, an kuma koya muku ta gare shi ne, wato yadda gaskiya ta Yesu take. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Da yake kun ji duka game da shi, kuka kuma koyi gaskiyar da take cikin Yesu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |