Afisawa 4:18 - Littafi Mai Tsarki18 Duhun zuciya yake a gare su, bare suke ga rai wanda Allah yake bayarwa, sabili da jahilcin da yake a gare su, saboda taurin kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Suna a cikin duhu a fahimtarsu, kuma a rabe suke daga ran Allah saboda jahilcin da yake cikinsu ta dalilin taurarewar zukatansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |