Afisawa 4:17 - Littafi Mai Tsarki17 To, ina dai faɗa muku, ina kuma nace faɗa muku a cikin Ubangiji, cewa kada ku sāke yin zama irin na al'ummai, masu azancin banza da wofi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 To, ina dai faɗa muku, ina kuma nace faɗa muku a cikin Ubangiji, cewa kada ku ci gaba da yin rayuwa kamar yadda Al’ummai suke yi, masu banzan tunani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |