Afisawa 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 Domin ta gare shi ne dukkan jiki yake a game, yake kuma a haɗe, ta wurin gudunmawar kowace gaɓa, ta wurin kuma aikin kowace gaɓa daidai jikin yake ƙara girma, yana kuma ingantuwa da halin ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 dukan jiki. Shi ne ya haɗe jiki duka, ya kuma sa dukan gaɓoɓin jiki suna aiki daidai, yayinda kowace gaɓa take aikinta cikin ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |