Afisawa 3:21 - Littafi Mai Tsarki21 Ɗaukaka tă tabbata a gare shi a cikin Ikkilisiya ta wurin Almasihu Yesu, har ya zuwa dukkan zamanai har abada abadin. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Bari ɗaukaka ta tabbata a gare shi a cikin ikkilisiya da kuma a cikin Kiristi Yesu, har yă zuwa dukan zamanai, har abada abadin! Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |