Afisawa 3:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ɗaukaka tā tabbata ga wannan da yake da ikon aikatawa fiye da dukkan abin da za mu roƙa, ko za mu zata nesa, wato, aikatawa ta ƙarfin ikonsa da yake aiki a zuciyarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Bari ɗaukaka ta tabbata a gare shi shi wanda yake da ikon yin aiki a cikinmu, yana kuma aikata abubuwa fiye da dukan abin da muke roƙo, ko muke tunani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |