Afisawa 3:10 - Littafi Mai Tsarki10 An yi wannan ne kuwa domin a yanzu a sanar da hikimar Allah iri iri ga manyan mala'iku da masu iko a samaniya, ta hanyar Ikkilisiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Nufinsa shi ne, yanzu, ta wurin ikkilisiya, a sanar da hikima iri dabam-dabam na Allah ga masu mulki, da masu iko a samaniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |