Afisawa 2:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ya kuwa zo ya yi muku albishirin salama, ku da kuke nesa, ya kuma yi wa waɗanda suke kusa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ya zo ya yi muku wa’azin salama; ku da kuke nesa da shi, ya kuma yi wa waɗanda suke kusa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |