Afisawa 2:14 - Littafi Mai Tsarki14 Domin Almasihu shi ne salamarmu, shi wanda ya mai da Yahudawa da al'ummai ɗaya, wato ya rushe katangar nan da ta raba su a kan gāba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Gama shi kansa shi ne salamarmu, shi ne ya kawo ƙungiyoyi biyu suka zama ɗaya, ya kuma rushe katangan nan ta ƙiyayya wadda ta raba mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |