Afisawa 2:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ai, mu aikinsa ne, an sāke halittarmu a cikin Almasihu Yesu musamman domin mu yi kyawawan ayyuka, waɗanda Allah ya tanadar mana tun da fari, mu yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ai, mu aikinsa ne, an sāke halittarmu a cikin Kiristi Yesu musamman domin mu yi kyawawan ayyuka, waɗanda Allah ya tanadar mana tun da fari, mu yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |