Afisawa 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 domin kuwa ya zaɓe mu a cikin Almasihu tun ba a halicci duniya ba, mu zama tsarkaka, marasa aibu a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Gama ya zaɓe mu a cikin Kiristi tun dā can, kafin ma a halicci duniya don mu zama masu tsarki da kuma marasa aibi a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |