Afisawa 1:1 - Littafi Mai Tsarki1 Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu da yardar Allah, zuwa ga mutanensa tsarkaka da suke a Afisa, amintattu a cikin Almasihu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bulus, wanda Allah ya zaɓa don yă zama manzon Kiristi Yesu, Zuwa ga tsarkaka da suke a Afisa, da kuma suke amintattu cikin Kiristi Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |