3 Yohanna 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 Domin haka ya kamata mu karɓi irin mutanen nan, mu ɗau nauyinsu, domin mu zama abokan aiki da su a kan gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Saboda haka ya kamata mu nuna halin karɓan baƙi ga irin mutanen nan domin mu yi aiki tare saboda gaskiyan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |