3 Yohanna 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya ƙaunataccena, duk abin da kake yi wa 'yan'uwa, aikin bangaskiya kake yi, tun ba ma ga baƙi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Abokina ƙaunatacce, kana da aminci cikin abin da kake yi wa ’yan’uwa, ko da yake su baƙi ne a gare ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |