3 Yohanna 1:3 - Littafi Mai Tsarki3 Na yi farin ciki ƙwarai sa'ad da waɗansu 'yan'uwa suka zo suka shaida gaskiyarka, yadda hakika kake bin gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Na yi farin ciki ƙwarai sa’ad da waɗansu ’yan’uwa suka zo suka yi zance game da yadda kake da aminci ga gaskiyan nan da kuma yadda kake cin gaba cikin gaskiyan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |