2 Yohanna 1:7 - Littafi Mai Tsarki7 Gama masu ruɗi da yawa sun fito duniya, waɗanda ba sa bayyana yarda, cewa Yesu Almasihu ya bayyana da jiki, irin wannan shi ne mai ruɗi, magabcin Almasihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Masu ruɗi da yawa, waɗanda ba su yarda da zuwan Yesu Kiristi cikin jiki ba, sun riga sun fito a duniya. Duk irin mutumin nan mai ruɗi ne kuma magabcin Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |