2 Yohanna 1:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ƙauna kuwa ita ce mu bi umarninsa. Umarnin kuwa, shi ne kamar yadda kuka ji tun farko, cewa ku yi zaman ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ƙauna, ita ce mu yi biyayya ga umarnansa. Kamar yadda kuka ji tun da fari, umarninsa shi ne ku yi zaman ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |