2 Yohanna 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Yanzu kuma ina roƙonki, uwargida, ba cewa wani sabon umarni nake rubuto miki ba, sai dai wanda muke da shi tun farko ne, cewa mu ƙaunaci juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Yanzu kuma, uwargida ƙaunatacciya, ba sabon umarni nake rubuta miki ba sai dai wanda muke da shi tun farko. Ina roƙo cewa mu ƙaunaci juna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |