2 Yohanna 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Na yi farin ciki ƙwarai da samun waɗansu 'ya'yanki suna bin gaskiya, kamar yadda Uba ya ba mu umarni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Na yi farin ciki ƙwarai, da na sami waɗansu ’ya’yanki suna tafiya cikin gaskiya, kamar yadda Uba ya umarce mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |