13 'Ya'yan 'yar'uwarki zaɓaɓɓiya suna gaishe ki.
13 ’Ya’yan ’yar’uwarki wadda Allah ya keɓe, suna gaishe ku.
Ita da take a Babila, wadda ita ma zaɓaɓɓiya ce, ta aiko muku da gaisuwa. Haka kuma, ɗana, Markus.
In kuwa 'yan'uwanku kaɗai kuke gayarwa, me kuka yi fiye da waɗansu? Ashe, ko al'ummai ma ba haka suke yi ba?