2 Yohanna 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ko da yake ina da abin da zan faɗa muku da yawa, na gwammace ba a wasiƙa ba, amma na sa zuciya in ziyarce ku, mu yi magana baka da baka. don farin cikinmu ya zama cikakke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ina da abubuwa da dama da zan rubuta muku, sai dai ba na so in yi amfani da takarda da inki in rubuta. A maimako, ina fata in ziyarce ku in kuma yi magana da ku fuska da fuska, domin farin cikinmu yă zama cikakke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |