2 Timoti 4:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ubangiji zai cece ni daga kowane mugun abu, ya kuma kiyaye ni, ya kai ni ga Mulkinsa na Sama. Ɗaukaka tă tabbata a gare shi har abada abadin. Amin! Amin! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ubangiji zai cece ni daga kowane mugun hari yă kuma kai ni mulkinsa na sama lafiya. A gare shi ɗaukaka ta tabbata har abada abadin. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |