2 Timoti 4:11 - Littafi Mai Tsarki11 Luka ne kaɗai yake tare da ni. Ka ɗauko Markus ku zo tare, gama yana da amfani a gare ni a wajen yi mini hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Luka ne kaɗai yake tare da ni. Ka nemi Markus ku zo tare, domin yana da amfani a gare ni cikin hidimata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |