2 Timoti 3:6 - Littafi Mai Tsarki6 A cikinsu kuwa akwai masu saɗaɗawa su shiga gidajen mutane, suna rinjayar mata marasa wayo, waɗanda zunubi ya sha kansu, muguwar sha'awa iri iri kuma ta ɗauke musu hankali, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Irin su ne suke saɗaɗawa su shiga gidaje suna rinjayar mata marasa ƙarfin hali, waɗanda zunubai suka sha kansu, mugayen sha’awace-sha’awace kuma sun ɗauke hankulansu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |