2 Timoti 3:11 - Littafi Mai Tsarki11 da kuma yawan tsanani, da wuyar da na sha, da suka same ni a Antakiya, da Ikoniya, da Listira, wato irin tsanance-tsanancen da na jure. Amma Ubangiji ya kuɓutar da ni daga cikinsu duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 tsanani, shan wahala, irin abubuwan da suka faru da ni a Antiyok, Ikoniyum da kuma Listira, tsananin da na jure. Duk da haka Ubangiji ya cece ni daga dukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |