2 Timoti 2:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ai, ba sojan da yake a bakin dāga da ransa zai sarƙafe da sha'anin duniya, tun da yake burinsa shi ne yă faranta wa wanda ya ɗauke shi soja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ba wanda yake aikin soja da zai sa kansa a sha’anin mutumin da ba ya aikin soja, domin yakan so yă gamshi wanda ya ɗauke shi soja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |