2 Timoti 2:2 - Littafi Mai Tsarki2 Abin da ka ji a guna a gaban shaidu masu yawa kuwa, sai ka danƙa wa amintattun mutane, waɗanda su ma za su koya wa waɗansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Abubuwan da ka ji na faɗa a gaban shaidu masu yawa kuwa ka danƙa wa amintattun mutane waɗanda su ma za su iya koya wa waɗansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |