2 Timoti 1:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ai, Allah ba halin tsoro ya ba mu ba, hali mai ƙarfi ne, mai ƙauna, da kuma kamunkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Gama Allah bai ba mu ruhun tsoro ba, sai dai ruhun iko, na ƙauna da kuma na kamunkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |