2 Timoti 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ina tunawa da sahihiyar bangaskiyarka, wadda da farko take tare da kakarka Loyis, da mahaifiyarka Afiniki, a yanzu kuma na tabbata tana tare da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 An tunashe ni da sahihiyar bangaskiyarka, wadda a farko ta kasance a cikin kakarka Loyis da kuma mahaifiyarka Yunis yanzu kuwa na tabbata tana cikinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |