2 Timoti 1:2 - Littafi Mai Tsarki2 zuwa ga Timoti ƙaunataccen ɗana. Alheri, da jinƙai, da salama na Allah Uba, da na Almasihu Yesu Ubangijinmu su tabbata a gare ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Zuwa ga Timoti, ƙaunataccen ɗana. Alheri, jinƙai da salama daga Allah Uba da kuma Kiristi Yesu Ubangijinmu, su kasance tare da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |