2 Timoti 1:14 - Littafi Mai Tsarki14 Kyakkyawan abin nan da aka ba ka amana, ka kiyaye shi ta wurin Ruhu Mai Tsarki, wanda yake zaune a zuciyarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ka kiyaye kyakkyawar ajiyan nan da aka danƙa maka amana, ka lura da ita da taimakon Ruhu Mai Tsarki wanda yake raye a cikinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |