2 Timoti 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ka yi koyi da sahihiyar maganar da ka ji daga gare ni, da bangaskiya da ƙauna da take ga Almasihu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Abin da ka ji daga gare ni, ka kiyaye shi kamar tsarin sahihiyar koyarwa, cikin bangaskiya da ƙauna cikin Kiristi Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |